KWAMITIN Shababu Ahlus Sunnah Waljama'ah TSAFE, wadannan matasa da kuke gani yanzu haka dukkaninsu suna matakin karatu na jami'ah, kuma yanzu haka suna fuskantar exams, da wannan ne kwamitin keson Ku taimaka Ku sanya su cikin addu'oinku na yau da kullum domin samun nasarar wannan jarabawa.
Daga; kwamitin matasa na Shababu Ahlissunnah waljama'ah tsafe.
No comments:
Post a Comment